IQNA

Littafin Nahajul Balaga Da Mantikin Imam Ali (AS) Ga Duniya

Bangaren siyasa da zamantakewa;Imam Jama'a Birjand bayan ya yi wa al'umma barka da zagayowar wannan rana ta farin ciki ta haifuwar Imam Ali (AS) n ya bayyana cewa; dole a bayyana wa duniya da al'ummomi littafin Nahajul Balaga da hakikar da fasahar da ke kumshe a cikinsa daga Imam Ali (AS).

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga yankin Khurasan ta watsa rahoton cewa; Imam Jama'a Birjand bayan ya yi wa al'umma barka da zagayowar wannan rana ta farin ciki ta haifuwar Imam Ali (AS) n ya bayyana cewa; dole a bayyana wa duniya da al'ummomi littafin Nahajul Balaga da hakikar da fasahar da ke kumshe a cikinsa daga Imam Ali (AS).Hujjatul Islam Walmuslim Ali Ridayi ne a ranar hudu ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ya bayyana hakan.


604131