IQNA

Iran Na Da Masaniya Kan Warware Matsaloli Na Cikin Gida

Bangaren al'adu da fasaha; Iran nada masaniya kan hanyoyin warware matsaloli da daman a cikin gida bisa la'akari da irin gogayyar da kasar ta yi da matsaloli da dama a tarihin juyinta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, bangaren yada labarnsa na kasar Labanan ya habarta cewa, a wani zaman taro da cibiyar raya al'adu da ilmi ta shirya a reshenta da ke birnin Beirut fadar mulkin kasar Labana, shugaban ofishin ya gabatar da jawabi inda ya bayyana cewa Iran nada masaniya kan hanyoyin warware matsaloli da daman a cikin gida bisa la'akari da irin gogayyar da kasar ta yi da matsaloli da dama a tarihin juyinta. Ya kara da cewa wannan ne ya baiwa kasar damar tsayuwa da kafafunta.606845