Bangaren al'adu da fasaha; a kokarin karfafa aiki tare tsakanin kasashen Jodan da Hadeddiyar daular larabawa a abubuwan da suka shafi addini da ilimin addinin Musulunci wakilan kasashen biyu a Oman fadar mulkin kasar Jodan sun fara binciken hanyoyin cimma wannan burin a kasashe biyu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na kasar Jodan bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Hadeddiyar daular larabawa Wam ta watsa rahoton cewa; ; a kokarin karfafa aiki tare tsakanin kasashen Jodan da Hadeddiyar daular larabawa a abubuwan da suka shafi addini da ilimin addinin Musulunci wakilan kasashen biyu a Oman fadar mulkin kasar Jodan sun fara binciken hanyoyin cimma wannan burin a kasashe biyu.
Wannan mataki na jinjinawa da kuma ake bukatar tabbatar da hjaka a tsakanin kasashen musulmi da zai kara habaka da karfi a tsakaninsu.
607828