IQNA

Ikna Za Ta Dauki Nauyin Taron Zabar Littafin Shekara Kan Kissoshin Kur'ani

Bangaren adabi: a ranar sha biyar ga watan Tir ne za a gudanar da taro karo na uku kan baje kolin zaben littafin shekara day a yi fice kan kissoshin kur'ani.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a ranar sha biyar ga watan Tir ne za a gudanar da taro karo na uku kan baje kolin zaben littafin shekara day a yi fice kan kissoshin kur'ani. Kuma a rana ce Ikna za ta gudanar da taron manema labarai dangane da wannan buki da zabar littafin day a yi fice da taka rawa ta musamman dangane da wannan zabe da kuma kissoshi da suka shafi kissoshin Kur'ani mai girma.Wannan taro Husein Fatahi ne mai kula da bangaren ilmi zai gudanar da shi.




609051