Bangaren kasa da kasa; litafin du'aa na imam Huseini (AS) a ranar ashura tsakanin nazariya amali da kuma tasirin gaibi ya yi bayanin cewa; a ranar ashura ne a karbala aka watsa du'a'I na Imam Huseini (AS).
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da watsa labarai da suka shafi harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta imamhussain-lib.com ya watsa rahoton cewa; litafin du'aa na imam Huseini (AS) a ranar ashura tsakanin nazariya amali da kuma tasirin gaibi ya yi bayanin cewa; a ranar ashura ne a karbala aka watsa du'a'I na Imam Huseini (AS).
632790