IQNA

A Damasko A Bude Kasuwar Baje koli Ta Al'adun Palasdinu

Bangaren al'adu da fasaha; a karo na biyar an bude kasuwar baje kolin kayan al'adu na Palasdinu a birnin Damaskos fadar mulkin kasar Suriya.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci tai ran daga reshensa dake kasar Suriya bayan ya nakalto daga majiyar gwamnatin Suriya Sana ya watsa rahoton cewa; a karo na biyar an bude kasuwar baje kolin kayan al'adu na Palasdinu a birnin Damaskos fadar mulkin kasar Suriya.Wannan kasuwar baje kolin ta samu halartar masana da kwararru daga kasashen Suriya,Palasdinu,da Labanon inda kuwa ya baje kolinsa.


633782