IQNA

Taro Kan Ilimin Tajwidi Da Larabci A Uwamiya Ta Saudiya

Bangaren kasa da kasa;taron kan ilimin tajwidin Kur'ani da kuma harshen larabci da aka gudanar a daren jiya biyu ga watan Shahrivar na wannan wata da muke ciki a masallacin Ainul Imam Huseini a yabkib Awamiya na Saudiya.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Rasid ya watsa rahoton cewa; taron kan ilimin tajwidin Kur'ani da kuma harshen larabci da aka gudanar a daren jiya biyu ga watan Shahrivar na wannan wata da muke ciki a masallacin Ainul Imam Huseini a yabkib Awamiya na Saudiya. Wannan taro na kur'ani komitin kula da shirya shirye-shiry a masallacin Ainul Husein a garin Awamiya tare da hadin guiwar komitin Ulumin Kur'ani na Sablul Salam suka shirya shi.


640331