IQNA

Bukin Raya Daren Sha Tara Ga Watan Ramadana A Rasha

Bangaren harkokin Kur'ani: a kasar rasha an gudanar da bukin raya daren sha tara ga watan Ramadana Mai Albarka tare da halartar musulmi da dama mabiya Zuriyar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci daga reshenta a hukumar al'adu da dangantaka ta Musulunci ya watsa rahoton cewa; a wata ganawa da ministan wasanni dam asana na kasar Labanon ya yi da mukaddashin shugaban kasar Iran kuma shugaban hukumar kula da matasa ta kasa sun yi nuni da lamarin Imam Said Musa Sadr jagoran yan shi'ar Labanon da cewa; Iran za ta bi diddigin lamarinsa. Wannan bukin raya daren an fara gudanar da shi ne bayan gudanar da sallar jama'a ta magariba da Ishayi tare da faraway da karatun kur'ani mai girma da addu'o'I da yawo da kuma jawabai da wa'azi.

645055