IQNA

Taron Kasa Da Kasa Karo Na Hudu Na Hadarat Ali Asgar (AS)

A ranar ashirin da bakwai ga watan Mihr ne a birnin Mshhad na kasar Iran kungiyoyi ashirin da shidda na kasa da kasa za su gudanar da taro karo na hudu na kasa da kasa na Hadarat imam Ali Asgar (AS).



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: A ranar ashirin da bakwai ga watan Mihr ne a birnin Mshhad na kasar Iran kungiyoyi ashirin da shidda na kasa da kasa za su gudanar da taro karo na hudu na kasa da kasa na Hadarat imam Ali Asgar (AS).Mahalarta taron dai za su gudanar da jawabai da bayanai masu gamsarwa dangane da Hadarat Ali ASGar (AS) kuma za a fara gudanar da wannan taro ne a ranar ashirin da shidda na watan Mihir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da misalin karfe takwas na safe a dakin taro na Kudus da ke dakin karatu na cibiyar Ustan Kudus Radwi.


669366