Bangaren kasa da kasa: a karon farko akasar Bahrain a watsa wani karamin littafi day a kumshi bayani kan yadda ake gudanar da harkokin da tsarin banki a Musulunci kuma tuni aka isar da wannan sako ga ma'aikatan bankoki a kasar.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar watsa labarai na kusa da mawallafin wannan littafi ya watsa rahoton cewa: a karon farko akasar Bahrain a watsa wani karamin littafi day a kumshi bayani kan yadda ake gudanar da harkokin da tsarin banki a Musulunci kuma tuni aka isar da wannan sako ga ma'aikatan bankoki a kasar.Wannan karamin littafi ya kumshi shafuka saba'in da biyu kuma zai taimaka matuka gaya ta fuskar tattalin arziki da tsarin bankoki a cikin tsari mai inganci irin na Musulunci.
669549