Bangaren kasa da kasa: masallacin Umran Bin Shahin da ke arewacin Hubbarin Imam Ali (AS) da ked a kusan shekaru dubu za a sake yi masa kwaskwarima.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta nun ya watsa rahoton cewa; masallacin Umran Bin Shahin da ke arewacin Hubbarin Imam Ali (AS) da ked a kusan shekaru dubu za a sake yi masa kwaskwarima.A wani taron kara bayanin kan wannan aiki na yi wa wannan masallaci kwaskwarima ne Said Salih Alhaidari ya yi karin bayani.
672774