Bangaren siyasa: matsalar da duniyar musulmi ta fuskanta kan fasahar makamashi day ace sun ci bayan nesa da sauran takwarorinsu da suka ci gaba ta fuskar sadarwa kuma mi yasa har yanzu babu wata majiyar labarai mai karfi a duniyar musulmi da za ta iya yin kafada da kafada da sauran na kasashen yammacin Turai.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokkin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; matsalar da duniyar musulmi ta fuskanta kan fasahar makamashi day ace sun ci bayan nesa da sauran takwarorinsu da suka ci gaba ta fuskar sadarwa kuma mi yasa har yanzu babu wata majiyar labarai mai karfi a duniyar musulmi da za ta iya yin kafada da kafada da sauran na kasashen yammacin Turai.Sahil s'ad masani musulmi dan kasar Arjantina a wata hira ce ya bada wannan shawara kuma masana da dama makamantansa sun bayyana da gabatar da irin wannan shawara saidai har zuwa yaushe ne shugabanni da gwamnatocin kasashen musulmi za su fahimci muhimmancin da ke tattare da wannan bangare na sadarwa da kuma alfanon da ke tattare da hakan.
675741