Bangaren kasa da kasa' jaridar kasar Koweiti Aljaridatu a ranar shidda ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ta bada labarin da ke cewa' nan bad a jimawa ba Ahmad Altaib sheikhul Azhar zai ziyarci kasar iraki da kuma ganawa ta musamman tare da Said Ali Sistani.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; jaridar kasar Koweiti Aljaridatu a ranar shidda ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ta bada labarin da ke cewa' nan bad a jimawa ba Ahmad Altaib sheikhul Azhar zai ziyarci kasar iraki da kuma ganawa ta musamman tare da Said Ali Sistani.
Jaridar ta kara da cewa bayan kafa sabuwar gwamnati a Iraki zai ziyarci wannan kasa tare da ganawa da Ayatullahi sistani .
684474