IQNA

Taron Yanki A Senegal Na Neman Hanayr Karfafa Sulhu Da Tattaunawa Ta Al'ada

Bangaren kasa da kasa; a birnin Dakar fadar mulkin Kasar Senegal ne a ranar bakwai ga watan Aban na wannan shekara aka kawo karshen taron yankin na yin nazari da neman hanyar da za a samar da hanyar karfafa sulhu da tattaunawa ta al'adu.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto da kamfanin labarai na APS ya watsa rahoton cewa; a birnin Dakar fadar mulkin Kasar Senegal ne a ranar bakwai ga watan Aban na wannan shekara aka kawo karshen taron yankin na yin nazari da neman hanyar da za a samar da hanyar karfafa sulhu da tattaunawa ta al'adu.Gudanar da irin wannan taro ko shakka babu wani mataki ne da zai taimaka gaya wajen samar da sulhu da tattaunawa ta al'adu a tsakanin al'ummomi.

684525