IQNA

Yunesko Ta Nuna Adawarta Ga Yahudawa da Suka Fitar Da Abubuwa Masu Kima Na Musulmi Daga Jerin Al'adun Yahudawa

Bangaren kasa da kasa : hukumar kasa da kasa ta Yunesko mai kula da al'adu a duniyata aikewa da shugabannin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila wata wasika da a cikinta ta nuna masu adawarta da yadda suka fitar da abubuwan masu daraja na musulmin Palsdinawa daga cikin jerin abubuwan al'ada n agadon gadon na Yahudawa.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Ma'a ya watsa rahoton cewa: hukumar kasa da kasa ta Yunesko mai kula da al'adu a duniyata aikewa da shugabannin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila wata wasika da a cikinta ta nuna masu adawarta da yadda suka fitar da abubuwan masu daraja na musulmin Palsdinawa daga cikin jerin abubuwan al'ada n agadon gadon na Yahudawa. A yan shekarun nan gwamnatin yahudawan sahayoniya tana nuna tsananin adawa da kiyayya da guraren addini da kuma duk wani abu na tarihi mai kuma kima na Palsdinawa.


686663