Bangaren kasa da kasa: hadin guiwar kasa da kasa na ilmomi da al'adu na Sauidin domin girmama abubuwa masu kima an shirya bayar da kyauta ta farko ta kasa da kasa ta al'adu mai suna Mai daraja na ma'aikin Allah mai girma tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka Muhammadu ma'aikin Allah (SWA).
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar tsaro ta Muhit ya watsa rahoton cewa; hadin guiwar kasa da kasa na ilmomi da al'adu na Sauidin domin girmama abubuwa masu kima an shirya bayar da kyauta ta farko ta kasa da kasa ta al'adu mai suna Mai daraja na ma'aikin Allah mai girma tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka Muhammadu ma'aikin .Allah (SWA). Bayar da irin wannan kyauta ta kasa da kasa ta al'adu mai suna Muhammad ma'aikin Allah zai taimaka matuka gaya wajen samar da hadin kai da kwanciyar hankali a tsakanin musulmi da sauran al'ummomi da ke wannan kasa.
687907