IQNA

Sakon Barka Da Salla Na Shugaban Ofishin Musulmin kafkaza

Bangaren kasa da kasa;Sheikhul Islam Allah sahakur Pashazade shugaban da ke kula da ofishin musulmin Kafkaz ya aike da sakon taya murnar babbar salla ga Silahul Dine Uzbakistan shugaban bangaren Zainabiya kan babbar salla ga musulmin kasar Turkiya.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Zeynebiye ya watsa rahoton cewa; Sheikhul Islam Allah sahakur Pashazade shugaban da ke kula da ofishin musulmin Kafkaz ya aike da sakon taya murnar babbar salla ga Silahul Dine Uzbakistan shugaban bangaren Zainabiya kan babbar salla ga musulmin kasar Turkiya. Wannan sakon taya murna na dada nuna yadda musulmi ke kara samun hadin kai da fahimtar juna a tsakaninsu da kuma yadda wannan salla ked a matukar muhimmanci a wajen musulmi.


694165