Bangaren kasa da kasa: a karo na shidda za a gudanar da kasuwar baje koli ta kasa da kasa ta hajji da umara gami da yawan bude ido a musulunce daga sha biyar zuwa sha bakwai ga watan Bahman na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya tare da halartar wakilin jamhuriyar Musulunci ta Iran a cibiyar gudanar da taruka na garin Jakarta babban birnin kasar ta Indonosiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto ya watsa rahoton cewa'. a karo na shidda za a gudanar da kasuwar baje koli ta kasa da kasa ta hajji da umara gami da yawan bude ido a musulunce daga sha biyar zuwa sha bakwai ga watan Bahman na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya tare da halartar wakilin jamhuriyar Musulunci ta Iran a cibiyar gudanar da taruka na garin Jakarta babban birnin kasar ta Indonosiya.A wannan taro za a kwashe kwanaki uku ne za a kwashe ana gudanar da wannan taro.
695157