Bangaren kasa da kasa; demiteri Mdedif shuagaban kasar Rasha ya fitar da wata sanarwa a ranar ashirin da biyar ga watan aban nan wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shasiya a dalilin zagayowar babbar salla ya mika barka da salla ga musulmin kasar.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Inter fax ya watsa rahoton cewa; demiteri Mdedif shuagaban kasar Rasha ya fitar da wata sanarwa a ranar ashirin da biyar ga watan aban nan wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shasiya a dalilin zagayowar babbar salla ya mika barka da salla ga musulmin kasar. Shugaban kasar ta Masko ya mika wannan sakon ne domin taya musulmi murna kuma wannan zai kara karfi guiwa da kusanci a tsakanin musulmi da sauran al'ummomi da ke zaune a wannan kasa.
697155