IQNA

Taro Kan Zane A Musulunci Da Za Gudanar A Alkahira

Bangaren kasa da kasa; ofishin da ke kula da fadada al'adu da ke karkashin komitin koli n zamantakewa a Masar ne ya shirya gasar Zane a Musulunci.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga jaridar kasar masar Alyaum sabi'I ya watsa rahoton cewa; ofishin da ke kula da fadada al'adu da ke karkashin komitin koli n zamantakewa a Masar ne ya shirya gasar Zane a Musulunci. Ita dai wannan gasar ta zane-zane a Musulunci za a fara gudanar da ita a ranar litinin daya ga watan Azar a gidan ajiyar kayyayakin tarihi da ke birninAlkahira fadar mulkin kasar Masar kuma za a fara gasar ce da misalin karfe shidda na marece agogon kasar.

697936