IQNA

Za A Binciken Rawar da Malaman Shi'a A Jami'ar London Ke Takwa

Bangaren kasa da kasa; a ranar sha hudu ga watan ESfan na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara jijira shamsiya za a binciki irin rawa da gudummuwar da malaman shi'a na cibiyar nazarin Musulunci da shi'anci a Britaniya CISS suka taka karkashin taron da karamar jami'ar nazari tag abaci da Afrika SOAS ta jami'ar London ta shirya.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta shiastudies ya watsa rahoton cewa; a ranar sha hudu ga watan ESfan na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara jijira shamsiya za a binciki irin rawa da gudummuwar da malaman shi'a na cibiyar nazarin Musulunci da shi'anci a Britaniya CISS suka taka karkashin taron da karamar jami'ar nazari tag abaci da Afrika SOAS ta jami'ar London ta shirya.Burin gudanar da wannan taro shi ne sanin malaman shi'a da tassirinsu ta fuskar fikihu,Usulu na mazhabar shi'a da kuma hanyoyin da za a bi a magance matsaloi da inganta harkokin ilimi a jami'ar.


698946