Bangaren kasa da kasa: taron kasa da kasa kan fahimtar juna da tattaunawa kan al'adu a Spain da aka fara a ranar hudu ga watan Azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Kurdoba na spain.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Isesco ya watsa rahoton cewa; taron kasa da kasa kan fahimtar juna da tattaunawa kan al'adu a Spain da aka fara a ranar hudu ga watan Azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Kurdoba na spain.Wannan taro ne na kwanaki biyu da kuma ya samu halartar masana da kwararru kan fannoni daban-daban da wakilan hukumomi da kamfanoni da mu'assisoshi na al'adu na Asesko da ke karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi.
701615