Bangaren kasa da kasa; Rajib Urdegon firaministan kasar Turkiya tare da mambobin majalisarsa a ranar ashirin da biyar ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya zai halarci bukin ashura na ranar shahadar Imam Huseini (AS) da sahabbansa da iyalan gidansa a yankin karbala'a za a gudanar a birnin Istambul.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ne bayan ya nakalto daga majiyar masallacin Zainabiya a Istambul ya watsa rahoton cewa; Rajib Urdegon firaministan kasar Turkiya tare da mambobin majalisarsa a ranar ashirin da biyar ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya zai halarci bukin ashura na ranar shahadar Imam Huseini (AS) da sahabbansa da iyalan gidansa a yankin karbala'a za a gudanar a birnin Istambul.Salahul Dine Uzbakistanduz shugaban masallacin na zainabiya nay an shi'ar Ja'afariyar kasar Turkiya a ranar sha tara ga watan na Azar a hudubar sallar juma'a ya yi bayani kan tarurrukan juyayin ashurar Imam Huseini (AS) da cewa a wannan shekara firaministan kasar ta Turkiya zai samu halarta.
705766