Bangaren kasa da kasa;Abdul Aziz UsmanAltawijiri babban sakataren sakataren hukumar ailimi da al'adun Musulunci Asesko a yau ne ashirin ga watan Azar na shekara ta dubu daya da adri uku da tamanin da tara hijira shamsiya a babban zoran majalisar dinkin duniya da ke birnin Janeva za a ba shi babban kyauta ta tattauanwa da fahimtar juna a tsakanin al'adu.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar hukumar ta Isesco ya watsa rahoton cewa; Abdul Aziz UsmanAltawijiri babban sakataren sakataren hukumar ailimi da al'adun Musulunci Asesko a yau ne ashirin ga watan Azar na shekara ta dubu daya da adri uku da tamanin da tara hijira shamsiya a babban zoran majalisar dinkin duniya da ke birnin Janeva za a ba shi babban kyauta ta tattauanwa da fahimtar juna a tsakanin al'adu.wannan wani babban abin jinjinawa ne da kuma yin alfari ganin wannan kyauta mai muhimmancin aka bawa daya daga cikin jagororin hukumomin musulmi saboda rawar da suka taka a wannan fanni.
709942