Bangaren kasa da kasa; Musulmin birnin Epinay sur Seine na kasar Faransa a ranar ashirin ga watan azar na wannan shekara ne suka bukaci sake ginawa da fadada wannan masallaci kuma sun bukaci hakan ne a wata zanga-zanga da suka gudanar.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalato daga majiyar kamfanin dillancin labarai na AFP ya watsa rahoton cewa; Musulmin birnin Epinay sur Seine na kasar Faransa a ranar ashirin ga watan azar na wannan shekara ne suka bukaci sake ginawa da fadada wannan masallaci kuma sun bukaci hakan ne a wata zanga-zanga da suka gudanar. Har ila yau kungiyoyi da daman e suka bukaci yin haka musammam idan aka yi la'akari da muhimmancin wannan masallaci da kuma tarihinsa.
710946