Bangaren al'adu da fasaha: an fara gudanar da taro kan kusancin al'adu da rawar da Musulunci da Iran ke takawa kan haka kuma a jiya hudu da watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya inda aka samu halartar manyan mutane dam asana al'adu.addini da ilimi a huseiniyar Zahra (AS) da ke hukumar al'adu da hulda ta Musulunci.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an fara gudanar da taro kan kusancin al'adu da rawar da Musulunci da Iran ke takawa kan haka kuma a jiya hudu da watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya inda aka samu halartar manyan mutane dam asana al'adu.addini da ilimi a huseiniyar Zahra (AS) da ke hukumar al'adu da hulda ta Musulunci. A wajan wannan taro na kwana daya mai muhimmanci an samu halartar Muhammad Rida Marandi mai bawa ministan al'adu shawara kuma shugaban cibiyar bincike ta al'adu da fasaha da kuma dangantaka a matsayinsa na shugaban taron.
717753