IQNA

Taron Mata Da Taimakawa Gaza A Damaskos

Bangaren siyasa da zamantakewa;taron mata da taimakawa mutanan gaza da kuma aka gudanar a ranar shidda ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da kungiyar batan kasar Suriya a babban dakin taro na Sahara a birnin Damaskos fadar mulkin kasar Suriya.


Kamafanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne resheta daga Suriya bayan nakaltowa daga majiyar labarai ta kasar Sana ya watsa rahoton cewa; taron mata da taimakawa mutanan gaza da kuma aka gudanar a ranar shidda ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da kungiyar batan kasar Suriya a babban dakin taro na Sahara a birnin Damaskos fadar mulkin kasar Suriya.Wannan taro na taimakawa mutanan gaza da matan kasar Suriya suka shirya wani lamari ne da ke nuni da yadda mata suka himmatu matuka gaya na ganin sun kubutar da matan da al'ummar yankin Gaza daga mamayar harmtacciyar kasar Isra'ila daga wannan zalunci.

719952