Bangaren al'adu da fasaha: baje kolin tattaunawa da wayewa da aka fara a jiya talata ashirin da takwas ga watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya tare da gabatar da abubuwar tarihi na Musulunci a gidan ajiyar birnin Damaskos.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; baje kolin tattaunawa da wayewa da aka fara a jiya talata ashirin da takwas ga watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya tare da gabatar da abubuwar tarihi na Musulunci a gidan ajiyar birnin Damaskos.A wannan kasuwar baje kolin an kawo abubuwan tarihi daban-daban na karni na goma da lokacin mulkin usmaniya da sauran lokutta na Musulunci.
732552