Bangaren fikira da ilimi, Babban kungiyar mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah a kasar Girka sun ta gudanar da wani babban taro da ya hada dukkanin kungiyoyi na mabiya mazhabar shi'a a kasar, inda aka kafa wata babbar Hadaka ta masu bin tafarkin iyalan gidan manzo a kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Tuba an bayyana cewa, babban kungiyar mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah a kasar Girka sun ta gudanar da wani babban taro da ya hada dukkanin kungiyoyi na mabiya mazhabar shi'a a kasar, inda aka kafa wata babbar Hadaka ta masu bin tafarkin iyalan gidan manzo a kasar ta Girka.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman taro na da matukar muhimmanci ga mabiya tafarkin iayalan gidan manzo, domin kuwa zai kawo hadin kai da karfafa gwiwa wajen gudanar da ayyuka na bai daya a fadin kasar, duk kuwa da cewa suna zaune ne a garuruwa daban-daban, amma za su iya samun hanyoyin tuntubar juna.
Babbar kungiyar mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah a kasar Girka sun ta gudanar da wani babban taro da ya hada dukkanin kungiyoyi na mabiya mazhabar shi'a a kasar, inda aka kafa wata babbar Hadaka ta masu bin tafarkin iyalan gidan manzo a kasar.
737873