Bangaren nazari da ilimi: an tarjama littafin Tuhfatul Sufra ila Hadaratul Barara da muhyin dine ibn arabi ymasanin addini da nazari kuma mai bincike a duniyar musulmi a karni na shidda a cikinharshen larabci zuwa harshen Turkancin Istambul.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: an tarjama littafin Tuhfatul Sufra ila Hadaratul Barara da muhyin dine ibn arabi ymasanin addini da nazari kuma mai bincike a duniyar musulmi a karni na shidda a cikinharshen larabci zuwa harshen Turkancin Istambul.Tarjama littafin wannan bawan Allah ko shakka babu zai taimaka wajan sanin matsayi da daukakar wannan bawon Allah da kuma sanin zurfin iliminsa ta fuskokin da daman a addini.
745252