Bangaren al'adu da fasaha: a ci gaba da fadada siyasar yada ilimin koyar da harshen farisanci a yankuna daban-daban na Tajikistna musamman karkashin hadin guiwar kungiyoyin jama'a an fara kaddamar da matakin farko na zangon koyar da farisancin na allif Ba a Khawaling na lardin Khatlan na kasar Tajikistan.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ci gaba da fadada siyasar yada ilimin koyar da harshen farisanci a yankuna daban-daban na Tajikistna musamman karkashin hadin guiwar kungiyoyin jama'a an fara kaddamar da matakin farko na zangon koyar da farisancin na allif Ba a Khawaling na lardin Khatlan na kasar Tajikistan. Koyar da harshen na farisanci ko shakka babu zai taimak matuka gaya wajan yada wannan harshe da kuma zai taimaka wajan kara kusantar da al'ummomin kasashen biyu da kuma al'adunsu.
752546