IQNA

Arba'in Din Rasuwar Muassasin Jami'ar Azzahara (Q)A Indiya

Bangaren al'adu da fasaha: an gudanar da addu'ar kwanaki arbqa'in da rasuwar Hujjatul Islam Said Haidar Mahdi muassasi kuma shugaban jami'ar Azzahara (Q) a Indiya wanda aka gudanar a ranar takwas ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a huseiniyar Muhammad Ali Shah Marhum a yankin Husein Abad da ke kasar.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; an gudanar da addu'ar kwanaki arbqa'in da rasuwar Hujjatul Islam Said Haidar Mahdi muassasi kuma shugaban jami'ar Azzahara (Q) a Indiya wanda aka gudanar a ranar takwas ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a huseiniyar Muhammad Ali Shah Marhum a yankin Husein Abad da ke kasar. Da misalign karfe tara agogon kasar ne aka fara gudanar da addu'o'in inda malamai da masu nazari da bincike da makaranta kur'ani musa hallara a gurin.

754181