IQNA

Taron Musulmi Masana Ilimin Tauraro Karo Na Biyar A Jodan

Bangaren tunani da nazari a : a kasar Jodan ce za a gudanar da taron kasashen musulmi da musulmi masana ilimin tauraru karo na biyar kuma a watan Farvardin na shekara mai kamawa ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a gudanar a babban birnin kasar Oman inda masana wannan ilimi na tauraru za su hallara.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a kasar Jodan ce za a gudanar da taron kasashen musulmi da musulmi masana ilimin tauraru karo na biyar kuma a watan Farvardin na shekara mai kamawa ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a gudanar a babban birnin kasar Oman inda masana wannan ilimi na tauraru za su hallara.Kimanin masana ilimin tauraru hamsin ne daga kasashen musulmi da na larabawa daban-daban za su halarci wannan taron domin yin nazari kan ganin wata da kuma ayyana lokutan ibada da salloli.

755251