IQNA

An Wallafa Da Watsa Littafin Afganistan A Maganganun Imam Khomeini ®

Bangaren al'adu da fasaha: an wallafa da watsa littafin Afganistan a cikin maganganu da bayanan Imam Khomeini ® da Said Muhammad Bakir Musbahu Zade ya wallafa kuma aka buga a birnin Kabul babban birnin kasar ta Afganistan.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an wallafa da watsa littafin Afganistan a cikin maganganu da bayanan Imam Khomeini ® da Said Muhammad Bakir Musbahu Zade ya wallafa kuma aka buga a birnin Kabul babban birnin kasar ta Afganistan.Wannan littafi ya tattara bayanai da maganganun da marigayi Imam Khomeini ® muassisin jamhuriyar musulunci ya yi kan kasar Afganistan da kuma al'ummarta musamman matasan wannan kasa.


755355