IQNA

Taron Wasannin Goyan Bayan Kananan Yara A Kazakistan

Bangaren siyasa da zamantakewa; a taron nuna kwarewa ta fuskar wasannin goyan bayan kananan yara a kasar kazikistan taron da aka bawa taken aiki kafada da kafada a tsakanin kungiyoyi da cibiyoyi na dijital kuma a watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne na shekarar hijira shamsiya za a gudanar.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a taron nuna kwarewa ta fuskar wasannin goyan bayan kananan yara a kasar kazikistan taron da aka bawa taken aiki kafada da kafada a tsakanin kungiyoyi da cibiyoyi na dijital kuma a watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne na shekarar hijira shamsiya za a gudanar.A gurin wannan taro za a nuna fina-finai masu kyayatarwa da suka shafi kare hakkokin kananan yara da kuma rawar da kungiyoyi ke takawa a wannan bangare.

758501