IQNA

Za A Gudanar Da Wani Taro Mai Taken Makon Al’adun Iran A Kabul

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin a’adu ta kasar Afghanistan ta sanar cewa ana fara gudanar da wani zaman taro mai taken makon al’adun Iran, wanda zai gudana tare da hadin gwiwa da ma’aikatar bunkasa harkokin al’adu ta kasar Iran.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa na da ke birnin Kabul cewa, ma’aikatar kula da harkokin a’adu ta kasar Afghanistan ta sanar cewa ana fara gudanar da wani zaman taro mai taken makon al’adun Iran, wanda zai gudana tare da hadin gwiwa da ma’aikatar bunkasa harkokin al’adu ta kasar Iran da ke da ofishi a birnin na Kabul.
Bayanin ya ci gaba da cewa wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa na da ke birnin Kabul cewa, ma’aikatar kula da harkokin a’adu ta kasar Afghanistan ta sanar cewa ana fara gudanar da wani zaman taro mai taken makon al’adun Iran, wanda zai gudana tare da hadin gwiwa da ma’aikatar bunkasa harkokin al’adu ta kasar Iran da ke da ofishi a birnin.
Ma’aikatar kula da harkokin a’adu ta kasar Afghanistan ta sanar cewa ana fara gudanar da wani zaman taro mai taken makon al’adun Iran, wanda zai gudana tare da hadin gwiwa da ma’aikatar bunkasa harkokin al’adu ta kasar Iran suka dauki nauyin gudanarwa.
762815