IQNA

Zaman Taron Nazari Kan Sirar Imam Hassan Askari (AS) A Kasar India

Bnagaren al'adu da fasaha, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani dangane da tarihin rayuwar Imam Hassan Askari (AS) limamin shirya na goma sha daya daga cikin limaman ahlul bait goma sha biyu halifofin manzon Allah (SAW)



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani dangane da tarihin rayuwar Imam Hassan Askari (AS) limamin shirya na goma sha daya daga cikin limaman ahlul bait goma sha biyu halifofin manzon Allah (SAW) wanda zai samu halaratr malamai da masana daga sassa na kasar.

Wannan zaman taro dai na daga cikin irinsa da mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allan ke gabatarwa a kasar India domin kara yada hasken iyalan gidan manzo a tsakanin al'ummumar kasar, musamman ma wadanda ba su da masaniya kan matsayin iyalan gidan manzo.

Ggudanar da wani zaman taron karawa juna sani dangane da tarihin rayuwar Imam Hassan Askari (AS) limamin shirya na goma sha daya daga cikin limaman ahlul bait goma sha biyu halifofin manzon Allah (SAW) zai taimaka wajen kara wayar da kan al'ummar kasar kan hakan.

764708