IQNA

A Cikin Littafan Mirdamad Akwai Tabbatar Da Koyarwar Mazhabar Shi'a

Bangaren fikira, wanda ya tantace littafan na wasu daga cikin manyan lamai Ali Aujabi ya bayyana cewa, wasu daga cikin littafan da manyan malamai da suka gabata suka rubuta bisa mahanga ta bai daya a addini, sun yin ishara zuwa abubuwa da dama da mazhabar iyalan gidan manzo ta tabbatar da su.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa an bayyana cewa, wanda ya tantace littafan na wasu daga cikin manyan lamai Ali Aujabi ya bayyana cewa, wasu daga cikin littafan da manyan malamai da suka gabata suka rubuta bisa mahanga ta bai daya a addini, sun yin ishara zuwa abubuwa da dama da mazhabar iyalan gidan manzo ta tabbatar da su a cikin wuraren bahasi da dama.

A wani bangare kuma wani malamin ya bayyana cewa tun bayan da kaa kafa tsarin jamhuriyar muslunci a iran sama da shekaru talatin da biyu 32 da suka gabata, ya zuwa yanzu kasar ta samu gagagrumin ci gaban da ya wuce wadannan shekarun, inda ta yi sa'ointa da dama a duniya fintinkau ta fuskacin ci gaban ilimi da kimiyya da fasaha da kuma kere-kere, wanda hakan ne manyan kasashen sukae tokobu.

Wanda ya tantace littafan na wasu daga cikin manyan lamai Ali Aujabi ya bayyana cewa, wasu daga cikin littafan da manyan malamai da suka gabata suka rubuta bisa mahanga ta bai daya a addini, sun yin ishara zuwa abubuwa da dama da mazhabar iyalan gidan manzo ta tabbatar da su a cikin littafai da daman a ilimi.

765545