Bangaren al'adu da fasaha, cibiyar kula da bunkasa harkokin ilimi da al'adun Musulunci ta kasa ta buga littfai arba'in da uku a sabuwar shakara, a cikin ayyukan da ta saba gudanarwa ta fuskacin habbaka ayyukanta na yada ilimi da kuma wayar da kan jam'a kan koyarwar addini.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyan acewa, cibiyar kula da bunkasa harkokin ilimi da al'adun Musulunci ta kasa ta buga littfai arba'in da uku a sabuwar shakara, a cikin ayyukan da ta saba gudanarwa ta fuskacin habbaka ayyukanta na yada ilimi da kuma wayar da kan jam'a kan koyarwar addini muslunci a kasashen duniya daban-daban.
Bayanin ya ci gaba da cewa da dama daga cikin wadanda za su halarci wannan gasa suna da kyakkyawan horo da suka samu karatun kur'ani da kuma harda, bugu da kari kan hakan za a gudanar da zaman ne tare da gudanar da gasa, inda aka bayar da dama ga dukkanin mahalartan daga cikin sojojin su halarto da iyalansu da kuma bas u izinin shiga cikin gasar.
Wannan cibiyar kula da bunkasa harkokin ilimi da al'adun Musulunci ta kasa ta buga littfai arba'in da uku a sabuwar shakara, a cikin ayyukan da ta saba gudanarwa ta fuskacin habbaka ayyukanta na yada ilimi da kuma wayar da kan jam'a kan koyarwar addinin muslunci a fadin duniya.
767322