Bangaren al'adu da fasaha;shugaban majalisar dokoki na kasar Suriya a ranar sha shidda ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a ranar farko ta taron kasa da aksa a birnin Damaskos ya jaddada cewa;suna kokarin ganin sun daidaita lamarin day a shafi rayuwar iyali da daidaita hakkoki tsakanin mace da namiji a musulunci.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; shugaban majalisar dokoki na kasar Suriya a ranar sha shidda ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a ranar farko ta taron kasa da aksa a birnin Damaskos ya jaddada cewa;suna kokarin ganin sun daidaita lamarin day a shafi rayuwar iyali da daidaita hakkoki tsakanin mace da namiji a musulunci. Da dama daga cikin wadanda suka halarci wannna taro sun yi bayani da bahasi dalla-dalla kan daidaiton hakkoki a tsakani mace da namiji a musulunci taron day a samu halartar masana a ciki da wajan kasar ta Suriya.
769779