Bangaren kasa da kasa: hadin guiwar kungiyoyi na kasa da kasa abubuwan ci na halaliya a kasar Malaishiya yana karkashin lura da kulawar masana'antun da ke yin magunguna da kuma lura da kudaden shigar kasar da abinci har zuwa karshen wannan shekara.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; hadin guiwar kungiyoyi na kasa da kasa abubuwan ci na halaliya a kasar Malaishiya yana karkashin lura da kulawar masana'antun da ke yin magunguna da kuma lura da kudaden shigar kasar da abinci har zuwa karshen wannan shekara.Har ila yau kungiyoyin na taka rawar gain ta fuskokin inganta lamarin da suka shafi abinci da magunguna.
770124