Bangaren al'adu da fasaha: a karo na tara an fara gudanar da kasuwar baje littafai a karamar jami'ar yada addinin musulunci a kasar labanon kuma a marecen ranar ashirin da uku ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekarar hijira shamsiya aka fara wannan kasuwar baje koli ta littafai.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton Cewa: a karo na tara an fara gudanar da kasuwar baje littafai a karamar jami'ar yada addinin musulunci a kasar labanon kuma a marecen ranar ashirin da uku ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekarar hijira shamsiya aka fara wannan kasuwar baje koli ta littafai.A wajan wannan kasuwar baje kolin ta littafai an kawo littafai iri-iri kuma na suka shafi fannoni daban-daban na addini da na ilimin zamani.
773648