IQNA

Taron Tunawa Da Shahidin Farko Da Na Biyu A Labanon

Bangaren nazari da ilimi: za a gudanar da taron tunawa da shahidi na farko da kuma shahidi na biyu manyan malaman addini a kasar Labanon wato Muhammad bin Maki Jazini shahidin farko da kuma zainul dine Jaba'I a matsayin shahidi na biyu kamar yadda ofishin da ke kula yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Labanon ta shirya a birnin Beirut babban birnin kasar.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton Cewa: za a gudanar da taron tunawa da shahidi na farko da kuma shahidi na biyu manyan malaman addini a kasar Labanon wato Muhammad bin Maki Jazini shahidin farko da kuma zainul dine Jaba'I a matsayin shahidi na biyu kamar yadda ofishin da ke kula yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Labanon ta shirya a birnin Beirut babban birnin kasar. A wajan wannan taro mahalarta taron za su yi bayani da nazari kan rawar da kuma irin gudummmuwar da wadannan bayun Allah malamn addini suka taka a lokacin rayuwarsu a wannan duniya.


773530