IQNA

An Fitar Da Sabon Shirin Karatun Kur'ani Ta Hanyar Yanar Gizo

Bangaren kasa da kasa, babban kamfanin ayyukan sadarwa ta hanayar wayar tarho VIVA a kasar Kuwait ya sanar cewa, a ci gaba da kokarin da yake yi na karfafa wasu daga masu himmar sanin kur'ani ta hanayar yanar gizo, kamfanin na shirin fitar da wata sabuwar hanya ta karatun kur'ani ta hanayar yanar gizo.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Alkabs an habarta cewa, babban kamfanin ayyukan sadarwa ta hanayar wayar tarho VIVA a kasar Kuwait ya sanar cewa, a ci gaba da kokarin da yake yi na karfafa wasu daga masu himmar sanin kur'ani ta hanayar yanar gizo, kamfanin na shirin fitar da wata sabuwar hanya ta karatun kur'ani ta hanayar yanar gizo ta internet.

Wannan rahoto ya yi ishara da cewa, da dama daga cikin musulmin kasar Biratniya sun nuna matukar gamsuwarsu da yadda wanan cibiya take gudanar da ayyukanta na habbaka ayyukan addinin muslunci a cikin kasar Birtaniya, haka nan kuma tana taka gagarumar rawa wajen nuna hakikanin surar muslunci al'ummomin kasashen turai.

Babban kamfanin ayyukan sadarwa ta hanayar wayar tarho VIVA a kasar Kuwait ya sanar cewa, a ci gaba da kokarin da yake yi na karfafa wasu daga masu himmar sanin kur'ani ta hanayar yanar gizo, kamfanin na shirin fitar da wata sabuwar hanya ta karatun kur'ani ta hanayar yanar gizo kasar baki daya.

776240