IQNA

Zaman Taron Shahadar Sayyida Fatima Zahra (AS) A Birnin London

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron tunawa da shahadar sayyida Fatima Zahra (AS) a birnin London fadar mulkin kasar birtaniyya, wanda babbar cibiyar kula da ayyukan muslunci ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudarwa a daren litinin da ta gabata.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na musulmin kasar Birtaniya an bayyana cewa, an gudanar da zaman taron tunawa da shahadar sayyida Fatima Zahra (AS) a birnin London fadar mulkin kasar birtaniyya, wanda babbar cibiyar kula da ayyukan muslunci ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudarwa a daren litinin da ta gabata, tare da halartar masana.

Wannan rahoto ya yi ishara da cewa, da dama daga cikin musulmin kasar Biratniya sun nuna matukar gamsuwarsu da yadda wanan cibiya take gudanar da ayyukanta na habbaka ayyukan addinin muslunci a cikin kasar Birtaniya, haka nan kuma tana taka gagarumar rawa wajen nuna hakikanin surar muslunci al'ummomin kasashen turai.

Ana shirin fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Birtaniya wadda za ta samu halartar dalibai daga sassa daban-daban na kasar, wadanda suke da zimma ko sha'awar shiga gasar kur'ani, wadda bababr cibiyar kula da ayyukan da ake gudanarwa na Musulunci a kasar da ma wasu kakashen.

An gudanar da zaman taron tunawa da shahadar sayyida Fatima Zahra (AS) a birnin London fadar mulkin kasar birtaniyya, wanda babbar cibiyar kula da ayyukan muslunci ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudarwa a daren litinin da ta gabata.

776134