Bangaren siyasa da zamantakewa; taron samar da hanyoyin taimakawa fararen hula maras dauke da makamai a kasar Bahrain da aka gudanar a ranar ashirin da shidda ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a Istkahalom fadar mulkin kasar Suise.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: ; taron samar da hanyoyin taimakawa fararen hula maras dauke da makamai a kasar Bahrain da aka gudanar a ranar ashirin da shidda ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a Istkahalom fadar mulkin kasar Suise.Kungiyoyi da daman e suka bayyana aniyarsu ta taimakawa fararen sula da gwamnatin kasar Bahrain ke yi wa dirar mikiya da kashe su kisan nuna rashin imani da tausayi a fili karara lamarin da ya fito da bakar fuskar mahukumtan kasar da wadanda ke taimaka masu.
776271