IQNA

Bukin Tunawa Da Fatima A Kasar Ostriya

Bangaren kasa da kasa:a ranekun sha uku ,sha hudu ,sha biyar ,sha shida da kuma sha bakwai ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a cibiyar musulunci ta Imam Ali (AS) a birnin Viyana babban birnin kasar Ostriya za a gudanar da taron tunawa da Fatima Zahra (AS).
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa'; a ranekun sha uku ,sha hudu ,sha biyar ,sha shida da kuma sha bakwai ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a cibiyar musulunci ta Imam Ali (AS) a birnin Viyana babban birnin kasar Ostriya za a gudanar da taron tunawa da Fatima Zahra (AS). A wannan cibiya za a samu halartar masana da kwararru da malaman addinin musulunci da za su gabatar da jawabai masu gamsarwa da kuma fadakarwa kan ayyukan da wannan baiwar Allah Fatima Zahra (AS) ta aiwatar domin ciyar da addinin musulunci.


778844