IQNA

An Kaddamar Da Littafan Addini Sabbin Bugo Har 120 Daga Turkiya A Baje Kolin Littafai

Bnagaren kasa da kasa:Gidajan buga littafai na hukumar da ke kula da addinai a kasar Turkiya BaskanligiT.C Diyanet isleri a wannan shekara a wajan kasuwar baje kolin littafai karo na ashirin da hudu da duk shekara a ke gudanarwa a nan Tehrain ya gabatar da nau'I –nau'in littafai dari da ashiri sabbin bugawa.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Irna ne ya watsa rahoton cewa; Gidajan buga littafai na hukumar da ke kula da addinai a kasar Turkiya BaskanligiT.C Diyanet isleri a wannan shekara a wajan kasuwar baje kolin littafai karo na ashirin da hudu da duk shekara a ke gudanarwa a nan Tehrain ya gabatar da nau'I –nau'in littafai dari da ashiri sabbin bugawa.Littafan da suka kawo wannan karo sun kumshi fannoni da dama kuma daban-daban da suka baje a gurin wannan kasuwar baje kolin littafai da ake gudanarwa a nan birnin Tehran na jamhuriyar musulunci ta Iran karo na ashirin da hudu.

787161