IQNA

Raya Ranekun Shahadar Fatima A Fadar Mulkin Karkiristan

Bangaren siyada da zamantakewa;a ranekun sha shida da sha bakwai ga watan Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in Hijira shamsiya a daidai lokacin zagayewar shahadar Saida Fatima Zahra (AS) a n gudanar da taron tunawa da shahadar Fatima Albatula (AS) a birnin Pishkak fadar mulkin kasar Azarbaijan .


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranekun sha shida da sha bakwai ga watan Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in Hijira shamsiya a daidai lokacin zagayewar shahadar Saida Fatima Zahra (AS) a n gudanar da taron tunawa da shahadar Fatima Albatula (AS) a birnin Pishkak fadar mulkin kasar Azarbaijan .An samu halartar mutane masu yawan gasket da suka halarci gurin wannan taron da sauraren bayanai daga malamai dam asana.

787437