IQNA

Koyar Da Kor'ani Daga Nesa A Faransa

Bangaren kasa da kasa: shirin koyar da Kur'ani daga nesa a kasar Faransa da cibiyar koyar da kur'ani a nahiyar Turai da kuma yada ilimi IESH ta bullo da shi ada za ta fara daga goma ga watan Shgahrivar na wannan shekara.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; : shirin koyar da Kur'ani daga nesa a kasar Faransa da cibiyar koyar da kur'ani a nahiyar Turai da kuma yada ilimi IESH ta bullo da shi ada za ta fara daga goma ga watan Shgahrivar na wannan shekara.Tuni mutane suka fara bayyana ra'ayoyinsu dangane da wannan shiri da kuma yadda suka nuna gamsuwa da jinjinawa wannan shiri tare kuma da bayyana cewa zai taimaka matuka gaya ta hanyoyi da dama masu yawa.



788648